IZALA TA GAZA FADA DA SHI'A.
Duk abin da hankali da hujja ta Shari'a ta kafa, Karya, Sharri da Wauta ba za su rushe shi ba. Mafi muni kuma shi ne Yakar Akida da Bindiga. Bindiga ana amfani da ita wajen nuna yar Kwanji ba wajen amfani Kwakwalwa da hankali ba. Kasantuwar Izala addini ne da aka kafashi bisa son Rai, Kiyayya da Jahilci da son Mamaye Iko. Sai ya zama ya kasa yin fada da Shi'a ta kawo Hujja da amfani da Hankali. Don haka suka garzaya wajen Iyayengidansu Yahudawa suka kai musu Kukansu.
Yahudawa da ma sune suka Gini addini a bisa Kiyayya da Iyalangidan Annabi da yadda za maida kai wani abu amma ba Musulmi ba kana Da'awar Musulunci. Idan Mutum ya duba da kyau zai ga banda gaba da kiyaiya ba abin da Wahabiyanci yake haifarwa a tsakanin Musulmi. Saboda dunkulewar Musulmi hatsarine ga Yahudawa don haka idan Yaransu suka farraka Musulmi da sunan Musulunci sune za su ci gajiyar wannan rarrabar ta yanda za su Mallakesu su kwashe Dukiyarsu.
Wannan Yanayin da Wahabiyawa suka jefa duniyar Musulmi banda Yahudawa ba wanda yake cin ribarsa. Nijeriya tana da arziki wanda Yahudawa suke kwasa yadda suke so. Kiran da Sheikh Zakzaky yake yi shi ne barazana a garesu. Don haka suka taimakawa tYaransu ta ba Umarni na su farwa Yan shi'a don a samu rikici a Kasar nan yadda Yahudawa za su dauwama suna kwasar Arzikinmu. Wawaye su kuma suna cewa Jahadi suke yi.
Wahabiyawanci babu yadda zai yi da Akidar gidan Manzon Allah duk wanda ya ja da gidan Manzon Allah zai kife kowane shi. Yanzu hujja ta kare sun haukace sun gaiyato Yaran Yahudawa masu gyale a Ka, sun zo sun baiwa wasu Jahilai aikin Kawar da Shi'a su kuma suna yi Bil hakk wa Jahadi ne. Yan Izala ba za su iya tunkarar Yan Shi'a da Hujja ta hankali ko ta Shari'a ba, sannan kuma ba za su iya tararsu da Makami ba don sun burinsu kawai su samu Kudi su hole ne. Don haka suka ingiza Buhari ya shiga Yakar Shi'a. Yana yi bisa Umarnin Amurka ta hannun Amintattun Yaranta Saudiya. Yanzu babu wani boye-boye ko wata karya kwangilace ta Yahudawa ake son a Nuna musu Kudinsu ya ciwo don haka yau aka yi mana Taron dangi. Soja, Yan sanda civil Defence (Almajiran Azzalumai) da Kuma Wawayen Gari suka dirar mana a Gururuwa daban daban.
Ni abin da yake bani Mamaki shi ne me ya sa Gwamnati take jin tsoron abkawa yan Shi'a kai tsaye har sai ta debo gamin gambizar Yan Iskan gari. Me ya sa ba za su yi irin abin da suka yi a Zariya ba. Na ga Yan shi'a ba su da Makamai kuma sun saka hannu za ku kauda su daga doron Kasa, amma kun kasa fitowa fili ku dirar Musu sai kun yi basaja. Gaskiya lamarin yan Shi'a da ban mamaki yake.
Yanzu kam Izala ta Mutu, Gwamanti ma ta kama hanya don babu wata Gwamnati a tarihi da ta wanzu da Shekar da Jinin bayani Allah yan Kasarta da kowane irinsu sunane. kuma ko menene suke Bautawa.