IDAN KISAN KIYASHI ABIN A YABA NE.
NI A NAWA RA'AYIN IN HAR KISAN KIYASHI ABIN KIRKI NE DA ZA A YABAWA MUTUM A BASHI MUKAMIN 'KADIMUL ISLAM' KO 'MUJADDADI' KAMAR YADDA YAN IZALAR NAJERIYA SUKA BAIWA BURATAI DA BUHARI DA EL RUFA'I.
IDAN AKA KWANTATA KISAN KIYASHIN DA AKE YANZU A BURMA AKAN MUSULMIN RONGHIYA. HAKIKA MUKAMAN DA YAN IZALA SUKA BAIWA JANAR BURATAI DA JANAR BUHARI DA KUMA DAN TATSITSI EL RUFA'I YA DAIDAI. DOMIN AUN SUN KII DA JANAR DINTA SAM BA SU YI BAJINTAR DA SU BURATAI SUKA YI BA, WAJEN KASHE MUSULMI YAN SHI'A A ZARIYA.
ZAN KAWO MISALAI. KISAN DA AKE YI A BURMA AN DAUKI SAMA DA WATA GUDA ANA YI KAFIN SU KASHE MUTUM 2000. AMMA A ZARIYA SU BURATAI A CIKIN AWA 48 SUN KASHE MUTANE SAMA DA 1000. SHUGABAN KASAR BURMA TA KOKA AKAN YADDA HOTUNAN KISAN KIYASHIN SUKA CIKA DUNIYA. AMMA A ZARIYA BURATAI DA BUHARI SUN YI SHIRI TSAF WAJE HANA HOTUNAN FITA DUNIYA, ILLA NADIRAN.
A KASAR BURMA KISAN BAI IYA BOYA GA DUNIYA BA SABODA BABU CIKAKKEN TSARI DA SHIRIN KAUDA DUK WATA SHAIDA ABIN DA YA SA DUNIYA SHAIDA IRIN RASHIN IMANIN DA MASU ADDININ BUDHA SUKA YI. AMMA A ZARIYA BUHARI DA JANAR BURATAI SUN TSARA KOMAI DAKI-DAKI. TA YANDA SUKA KILLACE WAJEN DA SUKE SON KISAN KIYASHIN TUN MISALIN KARFE HUDU NA RANA. SUKA HANA SHIGA DA FITA HAR BAYAN MAKO GUDA SAI DA SUKA KWASHE DUK WATA SHAIDA SUKA RUSHE GINE-GINEN DA SUKA AIWATAR DA KISAN KIYASHIN. SUN KWASHE KOMAI DUNIYA BATA IYA SHAIDA IRIN BAKIN TA'ADDANCIN DA SUKA YI BA KAMAR YADDA AKA SHAIDA NA BURMA..
DUK HOTUNAN DA SUKE YAWO NA KISAN KIYASHI A BURMA BA SU KAI NA ZARIYA BA. DOMIN A ZARIYA AN HARBE MACEN DA TA HAIHU NAN TAKE AN HARBE DAN TAYIN DA TA HAIFA. AN KONE MUTANE DA RANSU.AN BUNNE WASU DA RANSU. AN YANKEWA MATA NONO AN HARBE WASU A FARJINSU AN SAKA WUKA A FARJIN WASU AN FARKA BAYAN SUN YI MUSU FYADE YADDA SUKE SO.
SABODA HAKA IDAN ANA BATUN KARRAMA MASU KISAN KIYASHI MAKIYA DAN ADAM. BUHARI DA JANAR BURATAI DA NASIRU EL RUFA'I SUNA KAN GABA. WAJEN TSABAR TA'ADDANCI DA MUGUNTA.
DON HAKA NEMA YAN IZALA SUKA YI SHIRU BA SU CE KOMAI BA. SABODA SUN GA HAR YANZU BA AYI ABIN DA GWARAZANSU SUKA YIWA YAN SHI'A BA.
IDAN BATUN A YABA DA KISAN KIYASHI NE BURATAI, DA BUHARI SUN CIRI TUTAR FIR'AUNA.